*
Gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa mabiya tsohon Gwamnan Jihar, Rabi'u Musa Kwankwaso wadanda aka fi sani da " Kwankwasiyya Amana" sun fara yi masa mubaya'a.
Ganguje ya ce, shi ya yafewa Kwankwaso inda ya nemi tsohon Gwamnan kan ya hada kai da gwamnatin jihar don ciyar da jihar gaba a matsayinta na cibiyar kasuwanci a Arewa.
Title :
Mabiya Kwankwasiyya Sun Fara Yi Mana Mubaya'a — Ganduje
Description : * Gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa mabiya tsohon Gwamnan Jihar, Rabi'u Musa Kwankwaso wadanda aka fi sani da ...
Rating :
5