Rahotanni daga Kaduna sun tabbatar da cewa kotu ta bayar da umarnin kai Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Ramalan Yero gidan kurkuku bisa zargin lakume kudaden zabe har Milyan 750. Sauran wadanda kotun ta nemi a garkame sun hada da, Tsohon Shugaban PDP na jihar, Abubakar Gaya Haruna, da Tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar, Hamza Ishaq sai kuma Tsohon Minista, Nuhu Somo Wya.
Title :
Kotu Ta Tura Tsohon Gwamnan Kaduna Kurkuku
Description : Rahotanni daga Kaduna sun tabbatar da cewa kotu ta bayar da umarnin kai Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Ramalan Yero gidan kurkuku bisa zargin...
Rating :
5