A LOKACIN DA GWAMNA TAMBUWAL NA JIHAR SOKOTO KE BUDA BAKI DA MUSAKAN JIHAR.
A SOKOTO DUK WATAN ALLAH ANA BAIWA MUSAKAI TALLAFIN KUDI NAIRA DUBU SHIDA DA DARI BIYAR GA MUSAKAI SU KUSAN DUBU BAKWAI DAKE FADIN JIHAR.
DAGA MUKHTAR HALIRU TAMBUWAL SOKOTO.
Title :
Gwamna Tambuwal Ya Yi Bude Baki Da Musakai Tare Da Ba Su Tallafin Kudi
Description : A LOKACIN DA GWAMNA TAMBUWAL NA JIHAR SOKOTO KE BUDA BAKI DA MUSAKAN JIHAR. A SOKOTO DUK WATAN ALLAH ANA BAIWA MUSAKAI TALLAFIN KUDI NAI...
Rating :
5