Allah ya yi wa fitacciyar jarumar Kannywood, Hauwa Maina, rasuwa.
Marigayiyar ta rasu ne a daren yau a Laraba, 2 ga watan Mayu a asibitin Malam Aminu Kano bayan tayi fama da rashin lafiya.
Za’ayi jana’izarta a Kaduna a gobe Alhamis, 3 ga watan Mayu.
Source :naij hausa
Title :
Allah Yayi Wa Fitacciyar Jarumar Kannwood Hauwa Maina Rasuwa
Description : Allah ya yi wa fitacciyar jarumar Kannywood, Hauwa Maina, rasuwa. Marigayiyar ta rasu ne a daren yau a Laraba, 2 ga watan Mayu a asibitin M...
Rating :
5