bayyana sunayen mutane biyar da
suka shiga majlissa suka sace Sandar
Girma wanda itace alamar dake nuna
doka a majalissar.
Sanata Ovie Omo-Agege shine ake
zargin ya jagoranci mutanen zuwa
cikin majalissar wanda hakan ne yasa
majalissar ta dakatar dashi daga aiki.
An bayyana sunayen mutane 5 da aka kama bisa
zargin satar sandar iko na majalissa
Mutanen biyar da ake zargi sune Tuoyo
Mabiaku daga Arewacin karamar
hukumar warri, Peter Orede daga
Kudancin karamar hukumar warri,
Blessing Edjeke daga kauyen Abraka
dake karamar hukumar Ethiope, Lucky
Okomu daga kauyen Oghara dake
Yammacin karamar hukumar Ethiope,
sai kuma Prince Enayemo daga
Kudancin karamar hukumar Ughelli,
dukansu daga jihar Delta.
Jaridar NAIJ ta ruwaito cewa an goya da
masu zanga-zanga ne aka shiga aka sace
Sandar Girman daga majalissar, a ranar
Laraba 18 ga watan Afirilu 2018,
sakamakon cewa masu zanga-zangar
magoya bayan Sanatan da aka dakatar
ne Omo-Agege.
Source :naij hausa
Title :
Mutanen Da Ake Zargi Kan Sace Sandar Iko Na Majalisa
Description : bayyana sunayen mutane biyar da suka shiga majlissa suka sace Sandar Girma wanda itace alamar dake nuna doka a majalissar. Sanata Ovie O...
Rating :
5