Rahotanni dake zuwa mana ya nuna cewa kungiyar nan ta addinin musulunci wato Izalatil Bid'ah Wa'ikatis Sunnan ta kasa, zata gudanar da babban taron wa’azi na kasa.
Zaa gudanar da taron ne babban birnin tayya Najeriya, Abuja, a filin taron Eagle square.A ranar Asabar 31 ga watan Maris zaa yi zaman wa’azin.
Abaya jaridar naij ta rahoto cewa shugaban zauren malamai na kungiyar Izala na kasa Sheikh Sani Yahaya Jingir yayi adawa da kudirin kafa yan sandan jihohi.
A cewarsa hakan wani tsari ne na son raba kawunan Najeriya zuwa Kaman wata kasa-kasa.
Source :naij hausa
Title :
Zamu Gudanar Da Gagarumin Wa’azin Kasa A Abuja - Kungiyar Izala
Description : Rahotanni dake zuwa mana ya nuna cewa kungiyar nan ta addinin musulunci wato Izalatil Bid'ah Wa'ikatis Sunnan ta kasa, zata gudanar ...
Rating :
5