Gwamnatin kasar Zambia ta ce za ta daure duk dan kasar da aka kama shi ya mallaki ‘yar tsanar da aka kirkira saboda namiji ya rika jima’ai da ita a gidan kaso.
Wannan yana cikin mataki na farko da gwamnatin kasar ta dauka dan hana yaduwar ‘yar tsanar a cikin kasar.
“Kada kowa ya sayar da ita a kasuwa kuma kada kowa ya saye ta, saboda duk wanda aka kama ya mallake ta za 'dan'dani kuden sa,' inji gwamanatin kasar.
"A matsayin kasar Zambia na Kristoci, barin ‘yar tsana ta yadu a cikin al'ummar kasar babban laifi ne a gaban Ubangiji," inji Ministan harkan Addini na kasar, Mista Godfridah Sumaili .
Saya da sayar da ‘yar tsana ya saba dokar kasar a Zambia.
Source :naij hausa
Title :
Zambia Tasa Dokar Dauri Da Duk Wanda Aka Kama Da Budurwan Danko
Description : Gwamnatin kasar Zambia ta ce za ta daure duk dan kasar da aka kama shi ya mallaki ‘yar tsanar da aka kirkira saboda namiji ya rika jima’ai d...
Rating :
5