Dan itacen Dabino baya da iyaka ta fuskar alfanu da kuma shahara a kasashen Larabawa, wanda ya samo asali tun a farkon duniya da ya kasance daya daga cikin nau'ikan abinci na Annabawa da mutanen da suka shude shekaru aru-aru da suka gabata.
A sakamakon shaharar Dabino a kasashen larabawa, ya sanya wadansu da suka juya baya ga addinin Islama na masa kallon abincin musulmai ne kadai.
Wasu kwararrun masana kiwon lafiya sun yi hasashen cewa, babu wata illa da dan Dabino ke da ita ga lafiyar dan Adam, wanda ya kunshi sunadarai da suka hadar da; Vitamins, Minerals, Oil, Fiber, Calcium, Sulfur, Iron, Potassium, Phosphorus, Manganese, Magnesium, da kuma Copper.
2. Warware matsalolin hanji.
3. Inganta lafiyar kwakwalwa.
4. Habaka lafiyar zuciya.
5. Inganta lafiyar ma'aurata.
6. Kariya ga cutar Daji.
7. Waraka daga cutar amai da gudawa.
8. Kariya daga cutar shan inna.
9. Inganta garkuwa jiki.
10. Sanya kuzari da karfin jiki.
Source :naij hausa
Title :
Sirrikan Dake Kunshe A Jikin Dabino
Description : Dan itacen Dabino baya da iyaka ta fuskar alfanu da kuma shahara a kasashen Larabawa, wanda ya samo asali tun a farkon duniya da ya kasance ...
Rating :
5