Kasancewar barasa akwai dadin dandano a baka da kuma harshe, hakan bai sanya ta tsarkaka da illata masu ta'ammalli da ita ba, ta yadda a wani sa'ilin take rugu-rugu da dukkan wata garkuwa ta lafiya da jikin dan Adam yake da ita.
A yau jaridar NAIJ.com ta kawo muku jerin wasu cututtuka da sassan jiki da Barasa ke yiwa lahani kamar haka:
1. Kwakwalwa
2. Hanta
3. Makoshi
4. Baki
5. Mama
6. Zuciya
7. Hanji
8.Koda
Shan barasa ya kan sanya cututtuka da suka hadar da cutar Daji, hawan jini, mutuwar barin jiki da kuma karya garkuwar jiki.
Source :naij hausa
Title :
Sassan Jiki Da Barasa(Giya) Ke Musu Illa A Jikin Dan Adam
Description : Kasancewar barasa akwai dadin dandano a baka da kuma harshe, hakan bai sanya ta tsarkaka da illata masu ta'ammalli da ita ba, ta yadda a...
Rating :
5