Hukumar yan sandan Najeriya ta alanta neman sanata mai wakiltar Kogi ta yamma, Dino Melaye, ruwa a jallo.
Ana neman sanatan ruwa a jallo ne tare da Muhammad Audu, dan tsohon gwamnan jihar , Abubakar Audu, wanda ya rasu ranan zabe.
Kana Hukumar yan sandan ta sanyan sunayensu a jerin Interpol kan baiwa hukuma shaidan bogi na cewa an kaiwa Dino Melaye harin kisa a shekaran 2017.
Source :naij hausa
Title :
Ruwa Ajallo Muke Neman Dino Melaye - Yan Sanda
Description : Hukumar yan sandan Najeriya ta alanta neman sanata mai wakiltar Kogi ta yamma, Dino Melaye, ruwa a jallo. Ana neman sanatan ruwa a jallo ne...
Rating :
5