Tun da aka kafa kamfanin Coka-Kola dai, shekaru 125 da suka wuce, bai taba yin giya ba, a manyan kamfanunuwansa da store da depo da suka kai kamar 10,000 a fadin duniya, sai a wannan karo kamfanin yace zai fara sayar da giya saboda ribar yin hakan.
Abida dai biliyoyin mashaya zasu so ji tukun, shine ko dai ta yaya za'a faro shirin, ko tulunan da aka yi lemin ne za-kuma a dura kayan giya a ciki, ko kuwa za'a surka a dauraye ko a canja. Wannan na zuwa ne lokacin da mutane kan kokarin kaucwa giya saboda kiwata hanta.
A dai inda za'a fara wannan aiki, kamar yadda BBC ta ruwaito, watau a kasar Jampan, a cikin lemon kwalbar ne ma za'a diga giyar, kamar kashi biyu cikin goma, wai don qarin dadi da kuma samun riba dama auki.
Source :bbc hausa
Title :
Kamfanin Coke Zata Fara Saida Barasa
Description : Tun da aka kafa kamfanin Coka-Kola dai, shekaru 125 da suka wuce, bai taba yin giya ba, a manyan kamfanunuwansa da store da depo da suka kai...
Rating :
5