A Pakistan, a wani bangaren kasar mai tsatsauran ra'ayin 'yan mazan jiya, inda mata ba su ci gaba ba sosai, Nadiya, 'yar shekara 16, tana zaune a Peshawar, kuma tana sana'arta ita ce tuka babur, domin ciyar da gidansu, bayan mahaifinsu ya gudu ya barsu.
Ta ce yayanta ya ki mayar da hankali ya kula da su sai shaye-shaye shi ya sa ta dage don rufawa kansu asiri.
Source :bbc hausa
Title :
Ina Acaba Ne Don Na Ciyar Da Gidanmu-Nadia
Description : A Pakistan, a wani bangaren kasar mai tsatsauran ra'ayin 'yan mazan jiya, inda mata ba su ci gaba ba sosai, Nadiya, 'yar shekara...
Rating :
5