ta doke Arsenal da ci 2-1 a karshen makon jiya.
Matsin lambar da ake yi wa Wenger ya ci gaba gabanin wasan cin kofin Europa tsakaninsu da AC Milan ranar Alhamis.
Dubban masu amfani da Twitter sun tofa albarkacin bakinsu.
Asalin kwatanta Wenger/Mugabe
Da alama a shekarar 2016 ne aka soma kwatanta kocin Arsenal da tsohon shugaban Zimbabwe, a wani bidiyo da magoya bayan Arsenal suka wallafa a tashar talbijin ta ArsenalFanTV da ke YouTube - tashar dai ba ta d alaka da kungiyar ko da yake magoya bayanta ne ke gudanar da ita.
A cikin bidiyon, wani magoyin bayan Arsenal da bai fadi sunansa ba ya yi ta bayani inda masu kallonsa da ba su da yawa suka rika dariya.
Sai dai da alama kwatancen da aka yi a kansu ya wuce arewacin London - misali, bara an hango wani mutum da ya halarci gangamin kyamar mulkin Mugabe dauke da kwali wanda aka rubuta "Wenger Out".
Source :bbc hausa
Title :
Dangantakar Dake Tsakanin Wenger Da Mugabe
Description : ta doke Arsenal da ci 2-1 a karshen makon jiya. Matsin lambar da ake yi wa Wenger ya ci gaba gabanin wasan cin kofin Europa tsakaninsu da A...
Rating :
5