Dan shugaban kasa Buhari, wato yusuf yadawo daga kasar waje inda yaje jinya tun watan Disamba sanadiyan Hadarin Babur Dayayi.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari yayin da yake gaisawa da dansa Yusuf, wanda ya dawo daga jinya bayan ya yi hadari da babur a watan Disamba a Abuja.
Yusuf Ya koma gida Najeriya ne ranar Laraba cikin koshin lafiya.
Title :
Dan Shugaban Kasa Buhari Ya Dawo Nijeriya
Description : Dan shugaban kasa Buhari, wato yusuf yadawo daga kasar waje inda yaje jinya tun watan Disamba sanadiyan Hadarin Babur Dayayi. Shugaban Kasa...
Rating :
5