Gwamnatin Birtaniya ta fara shirin zuba kudi kusa dala miliyan daya wajen gina sabon bangaren gidan kaso a Najeriya.
Sakataren wajen Birtaniya Boris Johnson wanda ya sanar da haka ya ce akwai yarjejeniyar sauyin gidan kaso na dole tsakanin kasashen biyu.
Yarjejeniyar za ta baiwa wasu fursunoni da su ka cancanta damar a dawo da su domin karasa hukuncinsu a kasashensu.
sabon ginin bangaren da Burtaniya zata yi dai zai dauki gadaje dari da goma sha biyu ne.
Ana saran za'a yi aikin ginin ne a gidan yari na Kiri Kiri da ke jihar Legas.
Source :bbc hausa
Title :
Birtaniya Zata Gina Gidan Yari A Nijeriya
Description : Gwamnatin Birtaniya ta fara shirin zuba kudi kusa dala miliyan daya wajen gina sabon bangaren gidan kaso a Najeriya. Sakataren wajen Birtan...
Rating :
5