Mun samu labari daga Jariar Premium Times cewa Hukumar da ke gudanar da jarrabawar kammala Sakandare a kasashen Afrika ta yamma watau WAEC ta kawo wani sabon tsarin da ya jawo hayaniya a wasu bangaren Najeriya.
Hukumar WAEC ta haramtawa Malaman Makarantun da ba na Gwamnati ba tsaron jarrabawar WAEC a Najeriya wanda hakan ya Kiristocin Najeriya ke barazanar yin bore da kauracewa jarrabawar gaba daya a dalilin hakan.
Shugaban masu Makarantu a Najeriya Ekaete Ettang ta bayyanawa manema labarai a Garin Jos jiya cewa za su zare hannun su daga harkar jarrabawar WAEC gaba daya don kuwa da su ake. Ettang ta nemi Ma'aikatar ilmi ta shiga maganar.
Dazu dai kun ji labari cewa mai kudin Duniya Bill Gates ya nemi Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ta dage wajen habaka harkar ilmi da kiwon lafiya inda ya bayyana abin da ya kashe a Najeriya wajen inganta harkar lafiya a Kasar.
Source :naij hausa
Title :
Bamu Amince Da Sabuwar Dokan WAEC Ba - Kiristoci
Description : Mun samu labari daga Jariar Premium Times cewa Hukumar da ke gudanar da jarrabawar kammala Sakandare a kasashen Afrika ta yamma watau WAEC t...
Rating :
5