A yankuna daban daaban na duniya, da al'adu, an koma auren mace fiye da daya kuma an maida abin yayi, inda zaka ga mutum ya auri mace daga daya har shida a tare ba tare da wata tangarda ba.
A dai kishi da aka sani na mata, sai kuma aka kula matan kamar suna cikin farin ciki da hakan, musamman ma a lokutan auren.
Bibiyar kuma da ake musu bayan auren don aji ko abin zai dore sai kaga abiin gwanin ban sha'awa, ba kamar matan Hausa/Fulani ba, wanda daga kishi sai duka da tsangwama.
Wannan hotuna dai na irin wannan ida ne da wani mutum Musa Mseleku, dan shekaru 43 a Aika ta kudu, wanda yace yana farin ciki da auren Orobo har hudu ragas.
Source :naij hausa
Title :
Auren Mace Fiye Da Daya Yafara Zama Yayi
Description : A yankuna daban daaban na duniya, da al'adu, an koma auren mace fiye da daya kuma an maida abin yayi, inda zaka ga mutum ya auri mace da...
Rating :
5