Masu bincike sunce birai shida daga cikin birai 12 da sukayi amfani da su wajen gudanar da bincken sun warke bayan sun yi musu amfani da kyawar maganin da suka binciko.
Masu bincke sun ce sun yi amfani da birai wajen fitar da sabuwar maganin cutar kanjamau.
Masu bincike a bangaren kiwon lafiya sun gano maganin da zai rage karfin kwayar cutar kanjamau na tsawon watanni shida.
Binciken da masana kimiyya suka gudanar a taron samar da magungunan zamani karo na 25 a birnin Boston dake kasar Amurka sun ce sun yi amfani da birai wajen fitar da maganin.
Source:naij hausa
Title :
Angano Wani Sabon Maganin Cutar Kanjamau
Description : Masu bincike sunce birai shida daga cikin birai 12 da sukayi amfani da su wajen gudanar da bincken sun warke bayan sun yi musu amfani da kya...
Rating :
5