Dino Melaye, dan majalisa mai wakiltan yammacin Kogi yace a kullun yana tafiyar da rayuwarsa cike da tsoro.
Dan majalisan ya bayyana hakan ne a rubuttaciyar kara da ya aike ga majalisar dinkin duniya da kuma jakadan wasu kasashe.
Melaye ya nemi kariya sakamakon zargi da yayi na cewa ana take masa yancin kansa.Melaye a wani wasika dauke da sa hannunsa, Melaye ya bukaci da a taimaka masa wajen samun yancin kai.
A halin da ake ciki dan majalisan ya karyata rahoton cewa ya gudu ya bar kasar domin kada ba kama shi.
Source :naij hausa
Title :
A Kullun Ina Rayuwa Ne Cikin Tsoro - Dino Melaye
Description : Dino Melaye, dan majalisa mai wakiltan yammacin Kogi yace a kullun yana tafiyar da rayuwarsa cike da tsoro. Dan majalisan ya bayyana hakan ...
Rating :
5