'
Wani bincike ya nuna cewa duk da halin kunci na tattalin arziki, 'yan Nijeriya sun yi amfani da kudaden cefanen gidajensu wajen sayen katin buga waya har na sama da Naira Tiriliyan uku a shekarar da ta gabata.
Title :
Yan Nijeriya Sun Saye Katin Waya Na Fiye Da Naira Tiriliyan Uku A 2017
Description : ' Wani bincike ya nuna cewa duk da halin kunci na tattalin arziki, 'yan Nijeriya sun yi amfani da kudaden cefanen gidajensu wajen s...
Rating :
5