Wasu 'yan kunar bakin wake sun hallaka akalla mutane 22 tare da raunana wasu mutanen 28 a wani hari da suka kai a wata kasuwa da ke karamar hukumar Konduga a jihar Borno.
Kamfanin Dillancin Labaru na Nijeriya ya ruwaito cewa al'amarin ya auku ne da misalin Karfe tara na dare a jiya Juma'a inda 'yan kunar bakin waken suka tarwatsa kansu a cikin taron jama'a da ke a kasuwar wadda ake sayar da Kifi.
Source Rariya
Title :
Wasu 'Yan Kunar Bakin Wake Sun Hallaka Mutane 22 Borno
Description : Wasu 'yan kunar bakin wake sun hallaka akalla mutane 22 tare da raunana wasu mutanen 28 a wani hari da suka kai a wata kasuwa da ke kar...
Rating :
5