Wani abin kazanta ya faru a kauyen Agba na jihar Anambra, inda aka daura auren wani matashi mai suna Chiadi Ezeibekwe tare da kanwarsa ta jinni mai shekaru 17 bayan ya dirka mata ciki.Sai dai wannan lamari bai yi ma matasan kauyen dadi ba, inda suka far ma Cocin da aka daura auren cikin fushi, mallakin yayan Angon da Amaryar, Fasto Chijike, suka banka masa wuta, ya babbake kurmus.
Source :naij hausa
Title :
Wani Matashi Ya Auri Kanwarsa Bayan Ya Mata Ciki
Description : Wani abin kazanta ya faru a kauyen Agba na jihar Anambra, inda aka daura auren wani matashi mai suna Chiadi Ezeibekwe tare da kanwarsa ta ji...
Rating :
5