Mun samu wani labari mai ban takaici daga Jaridar Cable cewa wani karamin Sojan kasar nan ya harbi mai gidan sa wanda yake Kyaftin a Garin Banki a cikin Jihar Borno a Ranar Lahadin da ya wuce da kimanin karfe 9:13 na dare.
Source :naij hausa
Title :
Wani Kurtun Soja Ya Harbi Mai Gidansa Da Bindiga
Description : Mun samu wani labari mai ban takaici daga Jaridar Cable cewa wani karamin Sojan kasar nan ya harbi mai gidan sa wanda yake Kyaftin a Garin B...
Rating :
5