Wa zai lashe kofin Caraboa tsakanin Arsenal da Manchester City? A ranar Lahadi za a buga wasan karshe tsakanin Arsenal da Manchester City a gasar Caraboa Cup a Wembley. Arsenal da Manchester City sun kara a bana a Ettihad a gasar cin kofin Premier, inda City ta yi nasarar cin Arsenal 3-1 a cikin watan Nuwambar 2017. Shin wa zai ci wasan ne?
Source :bbc hausa
Title :
Shin Wa Zai Lashe Kofin Caraboa Tsakanin Mancity da Arsenal?
Description : Wa zai lashe kofin Caraboa tsakanin Arsenal da Manchester City? A ranar Lahadi za a buga wasan karshe tsakanin Arsenal da Manchester City a ...
Rating :
5