Shin ko Manchester United za ta doke Sevilla? Wannan shi ne karon farko da kungiyoyin biyu za su kara a tsakaninsu, kuma wasan farko a Gasar cin Kofin Zakarun Turai da za su kece-raini a Spaniya. Ko United za ta iya cin wasan ko kuma Sevilla ce za ta yi nasara?
Source :bbc hausa
Title :
Shin Manchester Zata Iya Doke Sevilla?
Description : Shin ko Manchester United za ta doke Sevilla? Wannan shi ne karon farko da kungiyoyin biyu za su kara a tsakaninsu, kuma wasan farko a Gasar...
Rating :
5