fitaccen mawakinnan wato nura m inuwa wanda aka daura aurensa da amaryarsa wato Amina yar mutan katsinawa a watannin da suka gabata suna cikin farinciki tun daga ranar juma'a da ta gabata suna cikin farin ciki sakamakon kyautar da Allah ya yi musu na baby ma'ana sun samu karuwa ko kuma na ce haihuwa dan haka masoya na yi azarbabin sanar da ku ne dan ina ganin hakan zai faranta muku da fatan za a tayasu da addu'ar Allah ya raya musu babyinsu. Kuma zan yi amfani da wannan nan damar wajen yi ma tazurai da gwauraye maza da mata da a daure a yi aure saboda sam baku san ni'imar da ke cikin aure ba sai iya rungumar filo da sauransu, to amma kar ku ce admin din marubutanhausa ya cika ku da surutun ku yi aure bayan shi dinma hakan ta ke to ni idan nawa ya zo zan gayyaci kowa da kowa sai dai wanda ya ga zai iya zuwa katsinan dikko dakin karaba, na barku lafiya.
Watch stream
Title :
Photos: Matar Nura M Inuwa Ta Haihu Ƴa Na Mace (Aysha Farah)
Description : fitaccen mawakinnan wato nura m inuwa wanda aka daura aurensa da amaryarsa wato Amina yar mutan katsinawa a watannin da suka gabata s...
Rating :
5