Ranar 13 ga watan fabrairun shekarar nan ta 2018 ne, tsohon Shugaban Najeriya na mulkin soja Janar Murtala Ramat Mohammed ya cika shekaru 42 da mutuwa sakamakon kasheshi da aka yi a hanyarsa ta Dodan Baracks da ke jihar Lagas, inda aka bude musu wuta tare da dogarinsa Laftanar Akintunde Akinsehinwa a cikin bakar Marsandi, a wani yunkurin juyin mulkin da bai yi nasara ba a shekarar 1976, karkashin jagorancin Laftanar Janar Buka Suka Dimka.
Ya mutu yana dan shekaru 37 a duniya.
Title :
Kun San Ranar Da Murtala Muhammed Rasu?
Description : Ranar 13 ga watan fabrairun shekarar nan ta 2018 ne, tsohon Shugaban Najeriya na mulkin soja Janar Murtala Ramat Mohammed ya cika shekaru 4...
Rating :
5