A wani salo na fitsara da rashin tarbiyya, mun samu cewa fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood watau Nafisa Abdullahi ta sa saki wasu hotuna da kuma gajejjerun faya-fayan bidiyoyin ta tana ta busar sigari.
Source :naij hausa
Title :
Jarumar Fina Finan Hausa Na Busa Sigari
Description : A wani salo na fitsara da rashin tarbiyya, mun samu cewa fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood watau Nafis...
Rating :
5