Hassana Yusuf da Hussaina Yusuf fuskokinsu ba boyayyu ba ne musamman ga wadanda suke kallon fina-finan Hausa na Kannywood ko shirin wasan kwaikwayo na Dadin Kowa da tashar Arewa 24 ke haska shi inda ka fi saninsu da Gimbiya da Sa’adatu. A tattaunawarsu da Hausa Dailypost sun ce halayyar da aka ba su a wasan Dadin Kowa ta yi kusa da halayyarsu ta gaske. Kuma sun ce da zarar sun samu miji tare to za a daina ganin fuskarsu a fina-finai gaba daya.
To masu karatu kun dai ji, idan kuma akwai wanda ya kyasa... Toh mu dai fatan Alheri ne namu.
Title :
Idan Mun Samu Miji Zamu Ajiye Film Muyi Aure-Hassana Da Hussaina
Description : Hassana Yusuf da Hussaina Yusuf fuskokinsu ba boyayyu ba ne musamman ga wadanda suke kallon fina-finan Hausa na Kannywood ko shirin wasan k...
Rating :
5