Shahararren jarumin fina-finan Kannywood Aminu Sheriff, wato Momoh ya wanke kansa daga zargin da ake yi masa cewa ya tozarta wata 'yar fim a shirin nasa lokacin da ya yi mata tambayar da ake gani ba ta shafi harkar fim ba.
A cewarsa, ya yi wa Umma Shehu tambaya kan addinin Musulinci ne bayan ta bayyana masa cewa ba ta damu da kallon fina-finai ba saboda tana zuwa makaranta.
Fim din da ya soma fitowa a ciki shi ne 'Al-Mustapha' wanda suka fito tare da fitaccen jarumi Alhaji Kabiru Maikaba.
Source :naij hausa
Title :
Dalilin Dayasa Nayi Ma Umma Shehu Tambaya Akan Addininta-Aminu Sharif
Description : Shahararren jarumin fina-finan Kannywood Aminu Sheriff, wato Momoh ya wanke kansa daga zargin da ake yi masa cewa ya tozarta wata 'yar f...
Rating :
5