'Facebook' Ya Hada Dan Kwankwasiyya Da 'Yar Kwankwasiyya Aure
Ita 'yar Sokoto shi kuma dan Yobe. Haduwar ta faru ne bayan ya yi rubutu akan Kwankwasiyya sai ta gani, sai take tambayarsa kai ma dan Kwankwasiyya ne?
Daga haka suka ci gaba da zumunci har Allah ya sa zancen aure ya kullu.
Muna addu'ar Allah ya sanya alkairi a wannan auren ya ba su zama lafiya. Amin.
Daga Nuhu Kwankwason Dambazau
Title :
Aure Ya Hadu Ta Dandalin Sadarwa Ta Facebook Tsakanin 'Yan Kwankwasiyya
Description : 'Facebook' Ya Hada Dan Kwankwasiyya Da 'Yar Kwankwasiyya Aure Ita 'yar Sokoto shi kuma dan Yobe. Haduwar ta faru ne bayan y...
Rating :
5