Hannatu Bashir na daya daga 'yan matan Kannywood da ke fitowa a fina-finan Hausa, ta ce duk da ba ta da wata Sana'a da ta wuce fim a shirye take ta bar fim din za zarar ta yi aure.
Source:bbc hausa
Title :
Aure ya fiye min fim– Hannatu Bashir
Description : Hannatu Bashir na daya daga 'yan matan Kannywood da ke fitowa a fina-finan Hausa, ta ce duk da ba ta da wata Sana'a da ta wuce fim a...
Rating :
5