Shahararren jarumin nan na fina-finan Hausa Adam Zango ya nuna wani bangare na fim dinsa 'Gwaska Return' kuma ya ce fin din yana shirin fitowa a shekara mai kamawa.
A fim din Adam Zango ya fito a matsayin wani gwarzo da ba ya shayin hukuma wajen kwatowa marasa karfi hakkinsu daga wajen azzalumai, sannan hukumomi sun rasa yadda za su yi da shi.
Latsa nan ka ga bayanin Adam A. Zango kan fim din na 'Gwaska Return'.
Source: BBC Hausa
Title :
Yadda Adam A Zango Ya Gagari Hukuma A Gwaska Return
Description : Shahararren jarumin nan na fina-finan Hausa Adam Zango ya nuna wani bangare na fim dinsa 'Gwaska Return' kuma ya ce fin din yana shi...
Rating :
5