Manchester City ta lallasa Tottenham a wasan da suka yi gumurzu ranar Asabar inda suka tashi wasan 4-1.
Hakan yana nufin kungiyar ce za ta ci gaba da jan ragama a teburin gasar, inda take maki 52.
Sakamakon ya sa Tottenham ta koma matsayi na bakwai a teburin Gasar Firimiya da maki 31.
Sauran sakamakon wasannin da aka buga a gasar a ranar Asabar su ne:
Leicester 0-3 Crystal PalaceArsenal 1-0 NewcastleBrighton0-0 BurnleyChelsea 1-0 SouthamptonWatford1-4 HuddersfieldStoke 0- 3 West Ham
Source: BBC Hausa
Title :
Tottenham Tasha Ruwan Kwallaye Agun City
Description : Manchester City ta lallasa Tottenham a wasan da suka yi gumurzu ranar Asabar inda suka tashi wasan 4-1. Hakan yana nufin kungiyar ce za ta ...
Rating :
5