Babban sakataren kungiyar Jama'atu Izalatul Bid'ah Wa Iqamatus Sunnah (JIBWIS), Sheikh Kabiru Gombe, ya ce Allah ne ya halartawa maza su auri mata hudu.
Sheikh Kabiru Gombe ya bayyana hakan ne a yayin wata ziyara da ya kai wa BBC a ofishinmu da ke Landan kwanakin baya.
Malamin addinin ya ce a halin yanzu mata sun fi maza yawa a kusan dukkannin kasashen duniya.
Source: BBC Hausa
Title :
Dai Daine Miji Ya Auri Mata Hudu-Kabiru Gombe
Description : Babban sakataren kungiyar Jama'atu Izalatul Bid'ah Wa Iqamatus Sunnah (JIBWIS), Sheikh Kabiru Gombe, ya ce Allah ne ya halartawa maz...
Rating :
5