A can baya kasar Iceland ta sha fama da matsalar rashin tarbiyyar matasa, inda suke yawan shaye-shayen barasa da na kayan maye.
Shekara 20 da suka gabata suka yi shawarar cewa akwai bukatar yin wani abu, sai suka kirkiri yin wasu abubuwa da za su dauke hankalin matasan daga wadancan miyagun dabi'u.
Shirin nasu mai taken 'Matasa a Iceland' ya yi armashi, saboda wurare da dama a duniya sun kwaikwaye su.
Kuma cikin nasarorin da suka samu sakamakon shirin shirin har da nasarar cusawa matasan son yin wasan kwallon kafa, sun kuma samu nasara ta wannan fanni.
Source: BBC Hausa
Title :
Hanyoyi Biyar Da Iceland Kebi Don Ladabtar Da Kangararrun Matasan Kasar
Description : A can baya kasar Iceland ta sha fama da matsalar rashin tarbiyyar matasa, inda suke yawan shaye-shayen barasa da na kayan maye. Shekara 20 ...
Rating :
5