Wanda zargin dan kimanin shekaru 27 mai suna Henri Ushie dan asalin karamar hukumar Bekwara ta jihar Kuros Ribas, ya bude shafin sadarwa na Facebook ne da sunan fitaccen Dan sanda Abba Kyari inda yake damfarar mutane.
Title :
Dan Damfaran Dake Amfani Da Sunan Dan Sanda Abba Kyari A Facebook Ya Shiga Hannu
Description : Wanda zargin dan kimanin shekaru 27 mai suna Henri Ushie dan asalin karamar hukumar Bekwara ta jihar Kuros Ribas, ya bude shafin sadarwa na...
Rating :
5