An fara sayar da wata shadda mai ruwan gwal a Amurka, gabannin ranar bandaki ta duniya da za ta zo mako mai zuwa.
Wannan shadda dai kudinta ya kai dala 100,000 daidai da naira miliyan 36 kenan.
An lullube shadar ne da fatar jakankunan Louis Vuitton masu tsada har 24.
Wani mai zayyane-zayyane ne da ya shahara wajen zana hotunan Donal Trump don tsokana ya kera shaddar.
Source: BBC Hausa
Title :
Ankera Shaddar Miliyan 36 A Amurka
Description : An fara sayar da wata shadda mai ruwan gwal a Amurka, gabannin ranar bandaki ta duniya da za ta zo mako mai zuwa. Wannan shadda dai kudinta...
Rating :
5