Hukumar yaki da cin hanci da rashawa a Nigeria EFCC ta kwace gidan tshohon shugaban kwamitin gyran fuska kan batun fansho Abdurrashid Maina. BBC ta ziyarci gidan.
Source: BBC Hausa
Title :
Ziyara Gidan Abdulrasheed Maina
Description : Hukumar yaki da cin hanci da rashawa a Nigeria EFCC ta kwace gidan tshohon shugaban kwamitin gyran fuska kan batun fansho Abdurrashid Maina....
Rating :
5