A ci gaba da kawo maku rahotanni kan shirin mata 100 na BBC, wannan mako muna dauke ne da rahotanni kan yadda ake cin zarafin mata a wuraren taron jama'a.
Mai gabatar da shirye-shiryen talabijin da rediyo Anita Nderu ta bayar da labarin yadda aka taba cin zarafinta a motar bas a Nairobi.
Ta na fatan labarinta zai taimaki wasu matan su fito su bayar da labarin irin yadda aka taba cin zarafinsu.
Source: BBC Hausa
Title :
Yadda Wani Yaci Zarafina A Motar Bas
Description : A ci gaba da kawo maku rahotanni kan shirin mata 100 na BBC, wannan mako muna dauke ne da rahotanni kan yadda ake cin zarafin mata a wuraren...
Rating :
5