Zai zamo wani abin al'ajabi ga wasu al'ummun idan suka ji labarin yadda a wasu sassa na duniya mutane ke tono gawarwakin 'yan uwansu tare da cashe rawa da gawarwakin.
A tsaunukan Madagaska da ke nahiyar Afirka, wannan tsohuwar al'ada ce wadda aka fi sani da "juya gawarwaki"- kuma ana shirya gagarumin biki ne don tono gawarwaki da yin rawa da su.
Source: BBC Hausa
Title :
Yadda Ake Rawa Da Gawarwaki A Madagaska
Description : Zai zamo wani abin al'ajabi ga wasu al'ummun idan suka ji labarin yadda a wasu sassa na duniya mutane ke tono gawarwakin 'yan uw...
Rating :
5