Kyautukan da aka lashe a kwallon kafa a 2017
Kwallon da aka ci mafi kayatarwa wato Fifa Puskas - Olivier GiroudKoci namiji da ya fi yin fice - Zinedine ZidaneMai tsaron raga da babu kamarsa -Gianluigi BuffonKyautar magoya baya - CelticKoci mace mafi kwazo - Sarina WiegmanKyautar Fair play - Francis KoneMacen da ta fi taka rawa - Lieke MartensGwarzon dan kwallon kafa - Cristiano Ronaldo
Source: BBC Hausa
Title :
Ronaldo Ne Gwarzon Kwallon Kafa Na 2017
Description : Kyautukan da aka lashe a kwallon kafa a 2017 Kwallon da aka ci mafi kayatarwa wato Fifa Puskas - Olivier Giroud Koci namiji da ya fi yi...
Rating :
5