Nijar ta kai matakin zagaye na gaba a gasar cin kofin duniya da ake yi a Indiya na 'yan kasa da shekara 17, yayin da aka yi waje da Guinea daga gasar.
Nijar ta kai matakin inda ta kafa tarihi a shiga gasar duniya, wanda ba ta taba samun wannan damar ba a tarihi.
Duk da rashin nasarar da Nijar ta yi a hannun Brazil da ci 2-0 a wasansu na karshe a rukunin D, Nijar ta matsa gaba ne saboda tana cikin kasahen da suka nuna bajinta a gasar.
Ita ma kasar Jamus ta doke Guinea da ci 3-1 a rukunin C.
Source: BBC Hausa
Title :
Niger Takai Zagaye Na Gaba A U-17
Description : Nijar ta kai matakin zagaye na gaba a gasar cin kofin duniya da ake yi a Indiya na 'yan kasa da shekara 17, yayin da aka yi waje da Guin...
Rating :
5