Tun daruruwan shekaru da suka gabata, samarin kabilar Betsileo ke wata al'ada ta kokawa da bajimai su nuna jarumtakarsu don sace zuciyar 'yan mata.
Andy Rafanambinantsoa saurayi ne da bai yi aure ba, kuma ya zame masa dole ya yi wasan hawan kaho don samun masoyiya.
Sai dai ba a cutar da bajiman a irin wannan wasan da ake kira Malagasy Savika, don an dauki bajimi a matsayin wasu tsarkakakkun dabbobi a kasar.
Source: BBC Hausa
Title :
Kunsan Kasan Da Ake Kokuwa Da Bijimi Wajen Neman Aure?
Description : Tun daruruwan shekaru da suka gabata, samarin kabilar Betsileo ke wata al'ada ta kokawa da bajimai su nuna jarumtakarsu don sace zuciyar...
Rating :
5