Daya daga wuraren da mahajjata ke fatan zuwa a idan suka je birnin Madina a kasar Saudiyya shi ne wani waje da ake cewa Rauda.
Wani waje ne a cikin masallacin Manzon Allah SAW wanda ya ke tsakanin gidansa da kuma mumbarinsa da yake huduba a zamaninsa.
Annabi Muhammad SAW ya ce wajen dausayi ne daga dausayin Aljanna, don haka mutane su ke kokawar shiga wajen domin yin sallah.
Source: BBC Hausa
Title :
Kunsan Gun Da'ake Samun Aljannah A Duniya?
Description : Daya daga wuraren da mahajjata ke fatan zuwa a idan suka je birnin Madina a kasar Saudiyya shi ne wani waje da ake cewa Rauda. Wani waje ne...
Rating :
5