Kotun Najeriya ta sallami wasu yan Boko Haram 468 sannan ta daure 50 daga cikin su na tsawon shekaru 3 zuwa 31.
Kotun da ta zauna a garin Kainji dake jihar Neja ta ce za aci gaba da zaman kotu ne a watan Janairu 2018.
Source: Premium Hausa
Title :
Kotu Ta Sake Yan Boko Haram 468 Ta Daure 50
Description : Kotun Najeriya ta sallami wasu yan Boko Haram 468 sannan ta daure 50 daga cikin su na tsawon shekaru 3 zuwa 31. Kotun da ta zauna a garin K...
Rating :
5