Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje ya kori wasu kwamishinonin sa biyar inda ya nada wasu a madadin su.
Wadanda aka sallama sune, Kabiru Dandago, Hamisu Lambu, Rabiu Bako, Zubaida Damakka da Haruna Falali.
Sabbin da aka nada kuma sune Ibrahim Muhammad, five others, Aminu Aliyu, Aminu Dan Amu, Musa Kwankwaso, Ahmed Rabiu da Aisha Jaafar.
Gwamnan ya gode wa wadanda aka sallama cewa za a iya nada su wasu muka
Source: Premium Hausa
Title :
Ganduje Ya Sauke Wasu Kwamishinoni Ya Daura Wasu
Description : Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje ya kori wasu kwamishinonin sa biyar inda ya nada wasu a madadin su. Wadanda aka sallama sune, Kabiru Dandago...
Rating :
5