jihar Kogi ne suka canza sheka zuwa jam’iyyar PDP a jihar Kogi.
Tsohon mataimakin shugaban karamara Hukumar Mopamuro, Oyebode Makind ne ya jagoranci masu canza shekar.
Oyebode ya ce sun canza sheka ne ganin cewa jam’iyyar bata iya yi wa mutanen jihar Komai ba zuwa yanzu kuma y ace zasu tabbatar da ganin cewa PDP ta samu nasara a jihar.
Source: Premium Hausa
Title :
Dubban Magoya Bayan APC Sun Koma PDP A Jihar Kogi
Description : jihar Kogi ne suka canza sheka zuwa jam’iyyar PDP a jihar Kogi. Tsohon mataimakin shugaban karamara Hukumar Mopamuro, Oyebode Makind ne ya ...
Rating :
5