Kungiyar Crystal Palace ta samu nasarar farko a kakar firimiyar bana, bayan da ta doke Chelsea da ci 2-1.
Kungiyar ta yi rashin nasara a duka wasanni bakwai da ta buga a kakar bana - ciki har da guda ukun da ta yi a karkashin jagorancin sabon kocinta Roy Hodgson.
Kuma rabon kungiyar ta zura kwallo a raga tun a watan Mayun da ya wuce.
Nasarar da ta samu ta sa kungiyar ta dan matsa sama daga kasan teburin gasar.
Sauran sakamakon wasannin da aka buga ranar AsabarLiverpool0-0Man UnitedBurnley1-1West HamMan City7-2Stoke CitySwansea2-0HuddersfiedTottenham1-0BournemouthWatford2-1Arsenal
Source: BBC Hausa
Title :
Crystal Palace Ta Kwance Wa Chelsea Zani A Kasuwa
Description : Kungiyar Crystal Palace ta samu nasarar farko a kakar firimiyar bana, bayan da ta doke Chelsea da ci 2-1. Kungiyar ta yi rashin nasara a du...
Rating :
5