A ranar Asabar aka kammala Gasar Cin Kofin Duniya ta Matasa 'Yan Kasa da Shekara 17 a kasar Indiya, wadda Ingila ta lashe.
Sai dai zakarun Gasar a shekarar 2015, wato 'yan wasan Najeriya 'yan kasa da shekara 17, ba su samu zuwa don kare kambunsu ba, saboda gazawa wajen samun damar shiga Gasar Matasa ta Afirka.
Don ganin yadda ake hidimar zakulo matasan da za su rika wakiltar Najeriya a irin wannan mataki, BBC ta kai ziyara Babban Filin Wasa na Kasa, inda daliban Kwalejin Kwallon Kafa ta Abuja ke horo.
Source: BBC Hausa
Title :
Burina Nataka Leda A Kasashen Turai
Description : A ranar Asabar aka kammala Gasar Cin Kofin Duniya ta Matasa 'Yan Kasa da Shekara 17 a kasar Indiya, wadda Ingila ta lashe. Sai dai zaka...
Rating :
5